7 Sa’an nan ya gangara ya yi magana da yarinyar, yana kuwa sonsa.
7 Sa'an nan ya gangara ya yi zance da budurwar, yana kuwa sonta.
Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko masa da ƙarfi, ya sa ya yaga zakin kashi biyu da hannu kamar yadda akan yayyage ɗan akuya. Sai dai bai gaya wa iyayensa abin da ya yi ba.
Daga baya, da ya koma don yă aure ta, sai ya ratse don yă ga gawar zakin. Sai ga taron ƙudan zuma da zuma a ciki,