Mahukunta 14:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai ya ce, “Daga mai ci, abinci ya fito; daga mai ƙarfi, abu mai zaki ya fito.” Har kwana uku ba su iya ba da amsa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sai ya ce musu, “Daga mai ci, abinci ya fito, Daga kuma mai ƙarfi, zaƙi ya fito.” Ba su iya ba da amsar ba har kwana uku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |