12 Sa’an nan Elon ya mutu, aka kuwa binne shi a Aiyalon a ƙasar Zebulun.
12 Sa'an nan ya rasu, aka binne shi a Ayalon a ƙasar Zabaluna.
da Beriya da Shema, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Aiyalon waɗanda kuma suka kori mazaunan Gat.
Aiyalon da Gat-Rimmon, tare da wuraren kiwonsu.
Shalim, Aiyalon, Itla,
A ranar da Ubangiji ya ba da Amoriyawa a hannun Isra’ilawa, Yoshuwa ya ce wa Ubangiji a gaban Isra’ilawa, “Ke rana, ki tsaya cik a Gibeyon Kai wata, ka je Kwarin Aiyalon.”
Bayansa, Elon mutumin Zebulun, ya shugabanci Isra’ila shekara goma.
Bayansa, Abdon ɗan Hillel, daga Firaton, ya shugabanci Isra’ila.