11 Bayansa, Elon mutumin Zebulun, ya shugabanci Isra’ila shekara goma.
11 Bayansa kuma, sai Elon mutumin Zabaluna ya shugabanci Isra'ilawa shekara goma.
Sa’an nan Ibzan ya mutu, aka kuwa binne shi Betlehem.
Sa’an nan Elon ya mutu, aka kuwa binne shi a Aiyalon a ƙasar Zebulun.