Mahukunta 11:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Yefta ya ce, “A ce kun dawo da ni in yaƙi Ammonawa, Ubangiji kuwa ya ba da su a hannuna, zan zama shugabanku?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Yefta kuwa ya ce musu, “Idan kuka koma da ni gida domin in yi yaƙi da Ammonawa, idan Ubangiji ya ba da su a hannuna, to, zan zama shugabanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |