Mahukunta 11:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Ta ce, “Mahaifina, idan ka riga ka yi wa Ubangiji magana, sai ka yi da ni yadda ka yi alkawari, da yake Ubangiji ya ɗau maka fansa a kan Ammonawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Sai ta ce masa, “Baba, idan ka riga ka yi wa'adi ga Ubangiji, sai ka yi da ni bisa ga wa'adinka, da yake Ubangiji ya ɗau maka fansa a kan Ammonawa, abokan gābanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |