Mahukunta 11:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Sa’an nan Ruhun Ubangiji ya sauko wa Yefta. Sai ya haye Gileyad da Manasse, ya ratsa ta Mizfa zuwa Gileyad, daga can kuma ya kai wa Ammonawa hari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko wa Yefta, sai ya tashi ratsa Gileyad da Manassa zuwa Mizfa ta Gileyad, daga can ya haura zuwa wurin Ammonawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |