Mahukunta 11:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 “To, da yake Ubangiji, Allah na Isra’ila, ya kori Amoriyawa a gaban mutanensa Isra’ila, wane ’yanci kake da shi da za ka karɓe ta? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 To, ai, ka ga Ubangiji Allah na Isra'ila ne ya kori Amoriyawa saboda jama'ar Isra'ila. To, yanzu so kake ka ƙwace mana? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |