Mahukunta 1:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Wata rana da ta zo wurin Otniyel, sai ta zuga shi yă roƙi mahaifinta fili. Sa’ad da ta sauko daga jakinta, sai Kaleb ya ce mata, “Me zan yi miki?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Da ta zo wurinsa, ta iza shi ya roƙi mahaifinta saura. Da ta sauka daga kan jakinta, sai Kalibu ya ce mata, “Me kike so?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |