Luka 9:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Yanzu fa, Hiridus mai sarauta ya ji labarin dukan abubuwan da suke faruwa. Sai ya rikice, don waɗansu mutane suna cewa, Yohanna Mai Baftisma ne ya tashi daga matattu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 To, sarki Hirudus ya ji duk abin da ake yi, ya kuwa damu ƙwarai, don waɗansu suna cewa Yahaya ne aka tasa daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |