Luka 9:58 - Sabon Rai Don Kowa 202058 Yesu ya ce, “Yanyawa suna da ramummuka, tsuntsayen sararin sama suna da sheƙuna, amma Ɗan Mutum ba shi da wurin da zai sa kansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki58 Yesu ya ce masa, “Yanyawa da ramummukansu, tsuntsaye kuma da wurin kwanansu, amma Ɗan Mutum ba shi da wurin shaƙatawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |