Luka 9:49 - Sabon Rai Don Kowa 202049 Sai Yohanna ya ce, “Ubangiji, mun ga wani mutum yana fitar da aljanu a cikin sunanka, muka yi ƙoƙarin hana shi, don shi ba ɗaya ba ne daga cikinmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki49 Sai Yahaya ya amsa ya ce, “Maigida, mun ga wani yana fitar da aljannu da sunanka, mun kuwa hana shi, domin ba ya binmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |