Luka 9:45 - Sabon Rai Don Kowa 202045 Amma ba su fahimci abin da yake nufi da wannan magana ba. Ba su gane ba, don an ɓoye musu shi. Su kuwa sun ji tsoro su tambaye shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki45 Amma ba su fahimci maganan nan ba, an kuwa ɓoye musu ita ne don kada su gane. Su kuwa suna tsoron tambayarsa wannan magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |