Luka 9:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 Yesu ya amsa ya ce, “Ya karkataccen zamani marar bangaskiya, har yaushe ne zan kasance tare da ku, ina kuma haƙuri da ku? Kawo yaronka nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ya ku tsara marasa bangaskiya, kangararru! Har yaushe zan zama da ku, ina jure muku? Kawo ɗa naka nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |