Luka 9:38 - Sabon Rai Don Kowa 202038 Sai wani mutum daga cikin taron ya yi kira da ƙarfi ya ce, “Malam, ina roƙonka, ka dubi ɗan nan nawa, gama shi ne kaɗai nake da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki38 Sai ga wani daga cikin taron ya yi kira, ya ce, “Malam, ina roƙonka ka dubi ɗana da idon rahama, shi ne ke nan gare ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |