Luka 9:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Da muryar ta gama magana, sai suka tarar Yesu shi kaɗai ne. Almajiran kuwa suka riƙe wannan al’amari a zukatansu. A lokacin nan, ba su gaya wa kowa abin da suka gani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Bayan muryar ta yi magana, aka ga Yesu shi kaɗai. Suka yi shiru. A kwanakin nan kuwa ba su gaya wa kowa abin da suka gani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |