Luka 9:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 “Gaskiya nake gaya muku, waɗansu da suke tsattsaye a nan ba za su ga mutuwa ba, sai sun ga mulkin Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Amma hakika ina gaya muku, akwai waɗansu tsaitsaye a nan da ba za su mutu ba sai sun ga Mulkin Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |