Luka 9:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Suka amsa, suka ce, “Waɗansu suna cewa, Yohanna Mai Baftisma, waɗansu kuma annabi Iliya, har wa yau waɗansu suna cewa, kai ɗaya daga cikin annabawan da ne, da ya tashi da rai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Suka amsa suka ce, “Yahaya Maibaftisma, waɗansu kuwa, Iliya, waɗansu kuma, ɗaya daga cikin annabawan dā ne ya tashi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |