Luka 9:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Da manzannin suka dawo, sai suka faɗa wa Yesu abin da suka yi. Sai ya ɗauke su, suka keɓe kansu su kaɗai, zuwa wani gari da ake kira Betsaida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Da manzanni suka dawo, suka gaya wa Yesu abin da suka yi. Sai ya tafi da su a keɓe zuwa wani gari wai shi Betsaida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |