Luka 8:51 - Sabon Rai Don Kowa 202051 Da ya iso gidan Yayirus, sai ya hana kowa yă bi shi cikin ɗakin, sai dai Bitrus, da Yohanna, da Yaƙub, da kuma mahaifin da mahaifiyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki51 Da ya isa gidan bai yarda kowa ya shiga tare da shi ba, sai Bitrus, da Yahaya, da Yakubu, da kuma uban yarinyar da uwa tata, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |