Luka 8:42 - Sabon Rai Don Kowa 202042 domin diyarsa ɗaya tak, wadda ta kai shekara goma sha biyu, tana bakin mutuwa. Da Yesu yake kan hanyarsa, taron mutane masu yawa suka yi ta matsa shi a kowane gefe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki42 Yana da 'ya ɗaya tilo, mai shekara misalin goma sha biyu, tana kuma bakin mutuwa. Yana tafiya, taro masu yawa na matsa tasa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |