Luka 8:37 - Sabon Rai Don Kowa 202037 Sai dukan mutanen yankin Gerasenawa suka roƙi Yesu ya bar su, don sun tsorata sosai. Sai Yesu ya shiga jirgin ruwa ya tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki37 Dukan mutanen kewayen ƙasar Garasinawa suka roƙi Yesu ya rabu da su, don tsoro mai yawa ya kama su. Sai ya shiga jirgi ya koma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |