Luka 8:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Suka yi ta roƙonsa kada yă umarce su su shiga ramin Abis. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Sai suka yi ta roƙansa kada ya umarce su su fāɗa a mahalaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Dabbar da ka gani, a dā ta taɓa kasancewa, a yanzu, ba ta, za tă kuma fito daga Abis zuwa ga hallakarta. Mazaunan duniya waɗanda ba a rubuta sunayensu a littafin rai tun kafin halittar duniya ba za su yi mamaki sa’ad da suka ga dabbar, domin a dā ta taɓa kasancewa, yanzu kuwa ba ta, duk da haka za tă dawo.