Luka 8:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Da suna cikin tafiya, sai barci ya kwashe shi. Sai wata babban iska ta taso kan tafkin, har ruwa ya fara shiga cikin jirgin. Suka shiga babban hatsari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Suna cikin tafiya sai barci ya kwashe shi. Hadiri mai iska ya taso a tekun, jirginsu ya tasar wa cika da ruwa, har suna cikin hatsari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |