Luka 8:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Saboda haka, ku yi tunani da kyau yadda kuke saurara. Duk wanda yake da shi, za a ƙara masa, duk wanda ba shi da shi kuma, abin da yake tsammani yana da shi ma, za a karɓe daga gare shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ku kula fa, ku iya ji, don mai abu akan ƙara wa. Marar abu kuwa, ko ɗan abin da yake tsammani yake da shi ma, sai a karɓe masa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |