Luka 8:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma irin da suka fāɗi a ƙasa mai kyau kuwa, su ne mutane masu kyakkyawar zuciya, mai kyau, da suka ji, suka riƙe, suka kuma jimre har suka ba da ’ya’ya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Waɗanda aka shuka a ƙasa mai kyau kuwa su ne waɗanda suka ji Maganar, suka riƙe ta kamkam da zuciya ɗaya kyakkyawa, suka jure har suka yi amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |