Luka 7:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Ina faɗa muku, a cikin duk waɗanda mata suka haifa, ba wanda ya fi Yohanna girma. Duk da haka wanda ya fi ƙasƙanta a Mulkin Allah ya fi shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 “Ina gaya muku, a cikin duk waɗanda mata suka haifa, ba wanda ya fi Yahaya girma. Duk da haka wanda ya fi ƙasƙanta a Mulkin Allah ya fi shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |