Luka 7:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 A daidai lokacin nan, Yesu ya warkar da mutane da yawa masu ciwo, masu cututtuka, da kuma masu mugayen ruhohi. Ya kuma ba makafi da yawa ganin gari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Nan take Yesu ya warkar da mutane da yawa daga rashin lafiyarsu da cuce-cucensu da kuma baƙaƙen aljannu. Makafi da yawa kuma ya yi musu baiwar gani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |