Luka 6:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Yesu ya ce musu, “Ina tambayarku, me ya kamata a yi bisa ga doka, a ranar Asabbaci, a aikata alheri ko a aikata mugunta, a ceci rai, ko a hallaka shi?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Yesu ya ce musu, “Ina yi muku tambaya. Ya halatta ran Asabar a yi alheri ko mugunta? A ceci rai, ko a hallaka shi?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |