Luka 6:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Amma Yesu ya san abin da suke tunani. Sai ya ce wa mutumin mai shanyayyen hannun, “Tashi ka tsaya a gaban kowa.” Sai ya tashi ya tsaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Shi kuwa ya san tunaninsu. Sai ya ce wa mai shanyayyen hannun, “Taso, ka tsaya nan tsakiya.” Sai ya tashi, ya tsaya a wurin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |