Luka 6:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Farisiyawa da malaman dokoki suka zuba wa Yesu ido, su ga ko zai warkar a ranar Asabbaci, don su sami dalilin zarginsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Sai malaman Attaura da Farisiyawa suka yi haƙwansa su ga ko yā warkar a ran Asabar, don su samu su kai ƙararsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |