Luka 6:43 - Sabon Rai Don Kowa 202043 “Ba itace mai kyau da yake ba da munanan ’ya’ya. Mummunan itace kuma ba ya ba da ’ya’ya masu kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki43 “Ba kyakkyawan itace da yake haifar munanan 'ya'ya, ba kuma mummunan itace da yake haifar kyawawan 'ya'ya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |