Luka 6:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 “Don me kake duban ɗan tsinke da yake idon ɗan’uwanka, amma ba ka kula da gungumen da yake a naka ido ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 Don me kake duban ɗan hakin da yake a idon ɗan'uwanka, amma gungumen da yake a naka ido ba ka kula ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |