Luka 6:40 - Sabon Rai Don Kowa 202040 Ɗalibi bai fi malaminsa ba, sai dai kowane ɗalibi wanda ya sami cikakkiyar koyarwa, zai zama kamar malaminsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki40 Almajiri ba ya fin malaminsa. Amma kowa aka karantar da shi sosai, sai ya zama kamar malaminsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |