Luka 6:37 - Sabon Rai Don Kowa 202037 “Kada ku ɗora wa wani, ku ma ba za a ɗora muku ba. Kada ku yanke wa wani hukunci, ku ma ba za a yanke muku ba. Ku gafarta, ku ma za a gafarta muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki37 “Kada ku ɗora wa kowa laifi, ku ma ba za a ɗora muku ba. Kada ku yi wa kowa mugun zato, ku ma ba za a yi muku ba. Ku yafe, ku ma sai a yafe muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |