Luka 6:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Duk wanda ya roƙe ka abu, ka ba shi. In kuma wani ya yi maka ƙwace, kada ka nema yă mayar maka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Duk wanda ya roƙe ka, ka ba shi. Wanda kuma ya ƙwace maka kaya, kada ka neme shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |