Luka 6:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 In wani ya mare ka a wannan kumatu, juya masa ɗayan ma, in wani ya ƙwace maka babban riga, kada ma ka hana masa ’yar cikin ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 Wanda ya mare ka a kunci ɗaya, juya masa ɗaya kuncin kuma. Wanda ya ƙwace maka mayafi, kada ka hana masa taguwarka ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |