Luka 6:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Masu albarka ne ku da kuke jin yunwa yanzu, gama za ku ƙoshi. Masu albarka ne ku da kuke kuka yanzu, gama za ku yi dariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 “Albarka tā tabbata gare ku, ku da kuke mayunwata a yanzu, domin za a ƙosar da kuke. “Albarka tā tabbata gare ku, ku da kuke kuka a yanzu domin za ku yi dariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |