Luka 6:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Sai ya kalle su duka, sa’an nan ya ce wa mutumin, “Miƙo hannunka.” Sai ya miƙe, hannunsa kuwa ya koma lafiyayye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Sai ya duddube su duke, ya ce wa mutumin, “Miƙo hannunka.” Ya miƙa, hannunsa kuwa sai ya koma lafiyayye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |