Luka 5:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Da Siman Bitrus ya ga wannan, sai ya fāɗi a gaban Yesu ya ce, “Rabu da ni, Ubangiji. Ni mai zunubi ne!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Da Bitrus ya ga haka, sai ya fāɗi a gaban Yesu ya ce. “Ya Ubangiji, wane ni da za ka tsaya kusa da ni, domin ni mutum ne mai zunubi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |