Luka 5:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 Bayan wannan, sai Yesu ya fita, ya ga wani mai karɓar haraji, mai suna Lawi, yana zaune a wurin da ake karɓar haraji. Yesu ya ce masa, “Bi ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Bayan haka ya fita, ya ga wani mai karɓar haraji, mai suna Lawi, a zaune, yana aiki a wurin karɓar haraji. Ya ce masa, “Bi ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |