Luka 4:42 - Sabon Rai Don Kowa 202042 Da gari yana wayewa, sai Yesu ya je inda ba kowa. Mutane suka yi ta nemansa, da suka zo inda yake, sai suka yi ƙoƙari su hana shi barinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki42 Da gari ya waye ya fita, ya tafi wani wurin inda ba kowa. Sai taro masu yawa suka yi ta nemansa, suka je wurinsa. Sonsu ne su tsaishe shi, don kada ya tashi daga gare su, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |