Luka 4:40 - Sabon Rai Don Kowa 202040 Rana tana fāɗuwa, sai mutane suka yi ta kawo wa Yesu dukan waɗanda suke da cuta iri-iri, sai ya ɗibiya wa kowannensu hannuwansa, ya warkar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki40 A daidai fāɗuwar rana, duk waɗanda suke da marasa lafiya, masu cuta iri iri, suka kakkawo su wurinsa. Sai ya ɗaɗɗora wa kowannensu hannu, ya warkar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |