Luka 4:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 Sai ya sunkuya kusa da ita, ya kuma tsawata wa zazzaɓin, sai zazzaɓin ya sāke ta. Nan take ta tashi, ta yi musu hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki39 Sai ya tsaya a kanta, ya tsawata wa zazzaɓin, ya kuwa sake ta. Nan take ta tashi ta yi musu hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |