Luka 4:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Duk da haka, ba a aiki Iliya ga ko ɗaya a cikinsu ba. Sai dai zuwa ga wata gwauruwa da take a Zarefat, a yankin Sidon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Duk da haka ba a aiki Iliya gun ko ɗaya daga cikinsu ba, sai ga wata mace kaɗai a Zarifat ta ƙasar Sidon wadda mijinta ya mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |