Luka 4:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Sai ya naɗe naɗaɗɗen littafin ya mayar wa mai hidimar, ya kuma zauna. Dukan idanun waɗanda suke a majami’ar, suka koma a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Ya rufe littafin ya mayar wa mai hidima, ya zauna. Duk waɗanda suke cikin majami'a suka zuba masa ido. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |