Luka 24:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Da suka dawo daga kabarin, sai suka faɗa wa Sha Ɗayan nan da sauransu, dukan waɗannan abubuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Da suka dawo daga kabarin suka shaida wa goma sha ɗayan nan, da kuma duk sauransu, dukan waɗannan abubuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |