Luka 24:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Yayinda suna cikin tunani a kan wannan, nan take, ga waɗansu mutum biyu tsaye kusa da su, sanye da kaya masu ƙyalli, kamar walƙiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Tun suna cikin damuwa da abin, sai kawai ga waɗansu mutum biyu a tsaye kusa da su, saye da tufafi masu ƙyalƙyali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |