Luka 24:38 - Sabon Rai Don Kowa 202038 Sai ya ce musu, “Don me kuke damuwa, kuke kuma shakka a zuciyarku? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki38 Sai ya ce musu, “Don me kuka firgita, kuke kuma tantama a zuciyarku? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai Daniyel (wanda ake kira Belteshazar) ya tsaya zugum na ɗan lokaci, tunaninsa ya ba shi tsoro. Saboda haka sarki ya ce, “Belteshazar, kada ka bar mafarkin ko ma’anarsa ta tayar maka da hankali.” Belteshazar ya amsa ya ce, “Ranka yă daɗe, in dai har mafarkin zai tsaya a kan abokan gābanka da ma’anarsa kuma ta faɗa kan maƙiyan!