Luka 24:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Sai su biyun nan suka ba da labarin abin da ya faru a hanya, da kuma yadda suka gane Yesu yayinda ya kakkarya burodin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki35 Su kuma suka ba da labarin abin da ya faru a hanya, da kuma yadda suka gane shi a wajen gutsura gurasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |